User:KingHusboyz

From Wikimedia Commons, the free media repository
Jump to navigation Jump to search

Mariritop11

Haihuwan Husboyz

Hussaini suleman inkiya Husboyz haifaffen Nigeria jahar Kaduna karamar hukumar lere zoom3 #Mariri

An haifaffeni ran:- 23/4/1996

Nafara karatu Ran 21/2/2000

Nayi rayuwa iri iri nahadu da mutane iri iri

Da hakane mahaifiyata (Maryam )

Take kirana da Dan baiwa mahaifina (Suleman)

Yana Sona da nayi karatu matuka sai dai Ni dinbani da wannan ra'ayin nafiso nakasance mawaki shikuma Yana sona zama likita mahaifiyata kumatana so nazama soja

Tu jama'a shin wanne zanbi Ni kaina ina da zabina Suma iyayena suna da nasu zabin Amma in Kaine ko Kene ya zakiyi